Taskar Amsoshi(Likawa:Kur’ani)
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
4350 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar
-
Duk da samuwar Ayoyi masu yawa na Kur’ani wadanda suke yabon Sahabbai, me ya sa muke ganin ra’ayin shi’a na zargin su?
24294 2019/06/15 صحابه در نگاهی کلیMu munyi Imani da saukar Ayoyi masu yawa a kan yabon Sahabbai kuma bamu tsammanin akwai wani Malami na Shi a da yake musun haka sai dai wannan ba ya nufin cewa wadannan daidaikun ko gungun jama u wada
-
Mene ne mafi muhimmancin abu a tarihin rayuwar annabi Ibrahim (a.s) bisa dogaro da ayoyi da ruwayoyi?
15779 2019/06/12 تاريخ بزرگانZa a iya karkasa rayuwar Annbi Annabi Ibrahim a.s zuwa mtakai uku; kamar haka: 1. Matakin kafin annabta 2. Matakin annabta da fafatawa da bautar gumaka da tunkararsu 3. Matakin hijira daga Babila d
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
5569 2017/05/22 TafsiriDun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d