Taskar Amsoshi(Likawa:Nufi)
-
Ya Ma’aunin Ubangiji ya ke wajen zabar wasu gungu daga cikin mutane domin ya ba su mukamin Annabta?
4982 2017/05/21 The Recognition of the Holy ProphetNufin Allah da iradar sa na da tsari da kaidoji ko dokoki kuma ayyukan sa ba mara sa ma ana da manufa ba ne ballantana ma bisa tsarin na hikima da ilimi da tausayi yake zaratar da komai. Don haka ne