Taskar Amsoshi(Likawa:asha’ira)
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6040 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l