Taskar Amsoshi(Likawa:biki)
-
menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
9694 2018/11/04 Miscellaneous questionsKallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata