Taskar Amsoshi(Likawa:kallo)
-
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
3365 2018/11/04 برخی احکامkallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba.
-
Menene hukuncin miji da mata wadanda suke kallon fim din blue fim a tare?
5915 2018/11/04 Miscellaneous questionsan tambayi daftrorin marja ai masu alfarma kan tambayar da ka yi kuma ga amsar da suka turo. Ofishin mai girma Ayatullah sayyid Ali Khamna i Allah ya tsawaita rayuwarsa : Kalllon finafinai masu tada
-
menen hukuncin kallon fim din biki mai tada hankali da sa sha’awa.
9745 2018/11/04 Miscellaneous questionsKallon wannan fim din laifi ne kuma ya haramta kuma lalle ne ki nisanci sake kallon sa amma dangane da kallon farko wanda ba ki san me ya ke cikinsa ba shi ma kin yi laifi tun da tun a farko ya kamata