Taskar Amsoshi(Likawa:ziyara ashura)
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
4772 2019/06/15 Dirayar Hadisiyazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim