Dubawa
6683
Ranar Isar da Sako: 2012/06/19
Lambar Shafin fa12309 Lambar Bayani 24214
Takaitacciyar Tambaya
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
SWALI
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
Amsa a Dunkule

DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY (MZ)

‘E’ imamai ma’asumai (a.s) suna da wilayar da Allah (s.w.t) ya sanya musu da wacce shari’a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita wilayar ta doru ne a kan wasu mas’lahohi wato wasu sharudda ayyanannu.

 

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE