Lambar Shafin
fa12309
Lambar Bayani
24214
DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY (MZ)
‘E’ imamai ma’asumai (a.s) suna da wilayar da Allah (s.w.t) ya sanya musu da wacce shari’a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita wilayar ta doru ne a kan wasu mas’lahohi wato wasu sharudda ayyanannu.