advanced Search

Taskar Amsoshi

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Yiwa mace auren dole da hukuncin Dan da ta haifa.
    5003 احکام و شرایط ازدواج 2017/05/22
    A auren dole idan bayan an yi auren (ko da kuwa gwargwadon sakan ne) sai matar ta ji cewa ta yarda da auren to ya inganta, amma a ko wane hali Dan da ta ambata ba zai zama ba na shar’a ba, domin samun Karin bayani a ...
  • A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
    19861 Ilimin Kur'ani 2019/06/15
    Dangane da hada Kur’ani akwai ra’ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra’ayi na farko suna ganin an hada Kur’ani ne tun lokacin Annabi tsara (s.a.w) yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin shiryarwar Ubangiji. Tare da cewa Manzon Allah (s.a.w) ba shi ya rubuta ...
  • Shin mutum zai iya dawwama; idan haka ne, don me ya sa bai dawwama ba a duniya?
    10637 Sabon Kalam 2012/07/24
    Yana daga abin da yake jan hankli mai kyau a cikin kur’ani mai girma cewa yana ganin mutum wani halitta ne na sama madaukaki mai ‘yanci, kuma wannan jikin nasa ba komai ba ne sai wata sheka ta dan wani lokaci da ruhinsa ya fake a ciki ...
  • Me ye alaka tsakanin Zuhudu da ci gaban zamani?
    10406 Halayen Nazari 2012/07/24
    Kalmar zuhudu da saukin rayuwa suna daga kamalar halaye, wanda ya koma zuwa ga littattafanmu na shari'a zai samu cewa sun muhimmantar da wannan kalma da yawa, kuma sun karfafa ta sosai, suna masu nuni da kwadaitarwa da rashin damfaruwa da duniya da adonta, sai dai abin ...
  • yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
    9141 Sabon Kalam 2012/07/23
    Ta mahangar Kur’ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya bangaren jiki tana kiransa zuwa ga sha’awa da sharri. Rayuwar mutum wani ...
  • Me ake nufi da hadisi rafa’i
    14186 Dirayar Hadisi 2012/07/26
    An rawaito hadisi rafa’i daga manzo (s.a.w) da kamanni biyu, daya ya kunshi shari’a da wajabcinta ko daukakar lamarinta kan mutum kamar na aikin da ke kan kowane baligi cikin mutane, na addinin musulunci, a daya bangaren kuma hadisi rafa’I, girman nauyin shari’a wato takalifin hukunce hukuncen ...
  • Shin wace hanya ko salo zan bi wurin yin wa’azin addini?
    13348 Sirar Ma'asumai 2012/08/15
    Wa’azi yana nufin isar da sakon Allah (s.w.t) zuwa ga jama’a. Kasantuwar sakonin Annabawa a dunkule abu guda ne, sannan sakon Fiyayyan Annabi (s.a.w) na masamman ne, da ya zo da nufin shiryar da bil Adama don fitar da shi daga duffai zuwa ga haske. A bisa haka ...
  • Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
    25958 Sabon Kalam 2012/07/24
    Bahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta daga ruwayoyi –ko da kuwa a dunkule ne- shi ne kasa wadannan ...
  • Mene ne feminism? (matuntaka)
    10798 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2012/09/16
    Feminism lafazin faransanci ne, kuma kalmace ta asalin yaran latin kamar haka ne ta zo da wani banbanci kadan a wasu yarukan kamar turanci da jamusanci, ana amfani da ita da wata ma'ana sananniya feminine, ma'ana ai mace (jinsin mace), femenism kamar wata kalma ce da ked ...
  • Akwai tuhumar da ake wa Annabi cewa ya koyo kur’ani daga wani mutum ba’ajame, mene ne labarin wannan kissa?
    5107 Ilimin Kur'ani 2018/07/07
    Kur’ani littafi ne da yake matsayin littafin cikamakin annabawa (s.a.w) wanda yake kumshe da mu’ujizozi masu tarin yawa, ayoyin da suka fara sauka daga cikin kur’ani yawancinsu sun gigita zukatan mutane, daga fasahar su da balagarsu wanda ya kasance tare da ma’anoni cikin zirin lafuzza kyawawa takaitattu ...

Mafi Dubawa