advanced Search

Taskar Amsoshi(Likawa:YaKin Siffin)

Tambayoyi Masu Fadowa

  • Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
    4360 دستور العمل ها 2019/10/09
  • mece ce mahangar musulunci a kan samuwar halittu masu rai a sauran duniyoyi?
    10330 Tafsiri 2012/07/24
    Akwai tunanin cewa a cikin sauran duniyoyi shin za a samu halittu masu rai ko hankali, daya daga cikin tambayoyin da dan Adam ke neman bayanin su, amma har yanzu bai samu ba. Wasu bayanai a Kur’ani na nuni da samuwar wasu halittu masu rai a duniyar ...
  • Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
    32729 Halayen Aiki 2017/05/21
    Lalle Alkura'ani ma ya tabbatar da akwai maita, inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al’kur'anin ya zo da shi na daga al’umman da suka shude. Wasu malamai a wannan zamanin suna ganin wasu daga cikin ...
  • Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
    25329 Tafsiri 2012/07/24
    Akwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala'ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam (a.s) ne yayin da Allah ya ba wa mala'iku umarnin su yi sujada sai dai shedan ya ki yin sujada.
  • mene ne ma’anar Takawa?
    15549 Halayen Nazari 2012/07/25
    Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa tana da marhaloli da rabe-rabe, da kuma alamomi, zamu bijiro da su a jawabi na ...
  • mene ne dalilin haramcin marenan raguna?
    8141 Hikimar Hakkoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/25
    Allah madaukaki mai hikima ne, kuma mai hikima ba ya yin wani aiki da wasa da babu hikima, saboda haka ne duk shi’a suka yi imani da cewa dukkan hukunce-hukunce suna kasancewa bisa maslaha ne, kuam a wasu wuraren an yi nuni da dalilin haramci a wasu ...
  • Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
    10452 Hakoki da Hukuncin Shari'a 2012/07/24
    Fatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari’a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta hannun jagoran hukumar musulunci. Jagora zai iya amfana ...
  • mene ne hanyar debe kewa da Kur’ani
    10230 Halayen Aiki 2012/07/25
    idan ya zama tilawar da mutum zai yi ta Kur’ani don neman kusanci ne zuwa ga Allah, da tadabburi da bibiyar aiki da shi, to zai zama tilawar ta kusantar da shi ga manufar Kur’ani sosai, zai zama son Kur’ani zai tsananta. ...
  • Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
    9919 Sirar Manya 2018/07/07
    Salman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi’a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin musulunci, ya yi imani da shi, amma a cikin litattafan ilimin Kur'ani ...
  • mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
    16615 Halayen Nazari 2012/07/25
    dabi’u a luga jam’I ne na ‘’kulk’’ dabi’a/hali/al’ada. Gamammiyar ma’ana saboda kasancewarta al’ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma ‘’Akhlak’’ dabi’u a cikin istilahi ma’anarsa malaman akhlak sun ambaci ma’anoni masu yawa. Bai yiwuwa a gwama tsakaninsu yanda ya dace. Amma sai dai musulmi ...

Mafi Dubawa