Jumamosi, 25 Januari 2025
-
Shin riwayoyin da suke cewa salmanul Farisi da Abuzarri lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
Salamu alaikum shin Hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga cikin sahabban Manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (a.s) misalin salmanu da abuzarri lokacin bayyanar imam Mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna da ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke?
6105
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kamar yadda ka sani shi batun raja a lamari ne yake daga akidojin shi a imamiya kuma ita raja a ma anarta ita ce: dawowa duniya bayan mutuwa gabanin tashin kiyama sannan raja a ba ta shafi kowa da kow
-
Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
10840
2018/07/07
Sirar Manya
Salman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin m
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
12869
2018/07/07
Tarihi
A bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
Kasantuwar ya zo cikin hadisi cewa Sayyida Fatima (a.s) a wata rana bayan wafatin Manzon Allah (s.a.w) ta yi shaukin ganin Salmanul farisi sannan Fatima (a.s) lokacin haduwar ta da Salmanu ta sanya gajerun kaya, yaya za a iya fuskantar da wannan hadisi?
12745
2018/07/07
Dirayar Hadisi
Kasancewar Sayyida Fatima a.s ta yi shaukin ganin Salmanul Farisi hakan ba shi da wata matsala da ma asumancinta saboda da za ka lura da farkon hadisin da ma karshensa zaka fuskanci cewa wannan haduwa
-
ina so a ba ni tarihin Jundubu dan Janadata (Abuzarril Giffari)?
17078
2017/06/17
تاريخ بزرگان
Ya kai dan uwa mai girma; Muna baka hakuri saboda jinkirin da aka samu wajen bada amsar tambayarka a sakamakon wasu larurori na aiki:- Shi ne jundubu dan janadata ko kuma a ce Abuzarril giffari yan
-
Don Allah ina so ku yi min bayanin tarihin rayuwar Arkam dan Abi Arkam a takaice?
4701
2017/06/17
تاريخ بزرگان
Cikakken sunan Arkam dan Abi arkam shi ne: Arkam dan Abi arkam Abdu Manaf dan Asad dan Abdullah dan Umar..... dan lu ayyu bakuraishe bamahzume [ 1 ] babar sa ita ce Ummayatu yar Abdul Harisu daga kabi
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14420
2017/06/17
Tafsiri
Suratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
A lokacin da hura wa Annabi Adam (a.s) rai me ya fara cewa?
5079
2017/06/17
Hdisi
An rawaito cewa lokacin Allah madaukaki ya hura wa Annabi Adam daga ransa sai ya ta shi mutum madaidaici sai ya zauna ya yi atishwawa sai aka yi masa ilhama da ya ce:≪alhamdu lillahi rabbil aalamin≫ g
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
6641
2017/05/22
Tafsiri
Dun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
5820
2017/05/22
Tafsiri
Bisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
36902
2017/05/22
Tafsiri
Kur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Y
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4528
2017/05/21
Dirayar Hadisi
A cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6769
2017/05/21
Tafsiri
A cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l
-
Ya Ma’aunin Ubangiji ya ke wajen zabar wasu gungu daga cikin mutane domin ya ba su mukamin Annabta?
5464
2017/05/21
The Recognition of the Holy Prophet
Nufin Allah da iradar sa na da tsari da kaidoji ko dokoki kuma ayyukan sa ba mara sa ma ana da manufa ba ne ballantana ma bisa tsarin na hikima da ilimi da tausayi yake zaratar da komai. Don haka ne
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
8196
2017/05/21
Tafsiri
Allah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran m
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
5041
2017/05/21
Tafsiri
Fir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Shin akwai ingancin ruwayoyin nan da suka nuna Imam Husaini (a.s) ya na da wani matsayi da makami da darajoji? Shin wannan darajar suma sauran Imamai ma\'asumai (a.s) suna da ita?
4712
2017/05/21
تاريخ بزرگان
Lallai babu shakka Imam Husaini a.s yana da wasu baye-baye na masamman. Kamar kasantuwarsa baban Imamai a.s wadanda dukkansu sun biyo ta tsatsonsa ne a.s . Ana samu waraka ta hanyar Turbarsa da karbuw
-
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
8134
2017/05/21
Falsafar Musulunci
Da namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwa
-
Bisa wane dalili ne zamu yarda ingancin Mu’ujizar Annabawa, ta yadda za’a banbantasu da kwararrun matsafa, da masu rufa-ido?
5862
2017/05/21
ارتباط میان نبوت و معجزه
Dalilin gaskata Annabawa a kowa ne zamani shi ne abin da karantarwarsu ta kunsa wadda don ita suke bayyana mu ujizozi da kan gagari a kwaikwaya. Su wadannan mu ujizozi suna daga cikin hujjoji bayyanan
-
Ta wace Hanya ake mangance maita da kanbun baka?
37602
2017/05/21
Halayen Aiki
Lalle Alkura ani ma ya tabbatar da akwai maita inda ya nuna wasu alamu da suke gaskata abin da tarihi ya tabbatar na daga cikin abin da Al kur anin ya zo da shi na daga al umman da suka shude. Wasu ma
-
Shin matsayin Imamai ya fi na Annabawa?
12823
2017/05/20
Dirayar Hadisi
Ruwayoyi masu yawa sun nuna fifikon matsayin ilimin Imamai a.s a kan Annabawa dalili kan wannan maganar shi ne kadaitakar haske da kadaitakar badinin Imamai a.s tare da Manzon Allah s.a.w saboda shi
-
Ni da matata mun yi jima\'i muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
17901
2017/05/20
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Azuminku ya baci idan ba ku san cewa yin jima i yana bata azumi ba ma ana kun kasance jahilan da ba su san cewa su jahilai ba ne to zai kasance kadai zaku rama azuminku da ku bata shi da jima i bayan
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6390
2017/05/20
دانش، مقام و توانایی های معصومان
Ya zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
6207
2017/05/20
Hdisi
Dangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
Shin a kwai wata madogara ta addini da ke nuna cewa turara kanyen esfand ko harmal na maganin riga kafi daga sharrin hassada?
8303
2017/05/20
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ba zai yiwu ba ilimin da hankalin Dan Adam su riski wasu tabbatattun abubuwa ba hassada ma na cikin waDancan abubuwan da hankali da ilimi basa iya tabbatarwa alal aKalla hakama kuma hankali da ilimi b
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
23088
2017/05/20
Tafsiri
Kanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
8752
2016/07/12
تاريخ بزرگان
Hujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
44848
2014/02/12
Halayen Nazari
Sabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
11619
2014/01/27
Tsohon Kalam
samuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
12262
2013/08/15
Irfanin Nazari
Asirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Mene ne Hukuncin Karanta Zikirin da a ka Samo Daga Abu-basir a Yayin Tashahud na Salla?
9650
2013/08/15
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Ya zo a cikin muhimman litattafan fiqihu { hukunci } cewa mustahabbi ne a cikin tashahud na biyu karanta wannan zikiri kamar haka: { Bissimillahi wa billahi walhamdulillahi wa khairul asma lilLah, ash
-
shin wasannin motsa jiki a lokaci daya tare da kida {muzik} ya halarta? Shin irin wannan motsa jiki hukuncin su daya da rawa?
10420
2013/08/15
Halayen Aiki
Kida { muzik } da rawa wasu abubuwa biyu ne da suke da hukunci ma bambamcin juna inda alokaci daya mutun zai hada rawa ta haram da kida na haram, to ya aikata laifi { zunubi } biyu ne daban daban a lo
-
A kawo hadisan da suka yi haramta rawa da kuma madogararsu.
15021
2013/08/15
Halayen Aiki
Kafin mu ba da amsar wannan tambayar ya kamata mu lura da wani abu guda mai muhimmanci kamar haka, dan an samu ruwaya daya a cikin litattafan ruwayoyi bai wadata ba wajan kafa dalili da ita ruwayar. D
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
11476
2012/11/21
Tafsiri
Wannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
21878
2012/11/21
Tafsiri
Dangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai