Please Wait
Dubawa
8069
8069
Ranar Isar da Sako:
2011/01/09
Takaitacciyar Tambaya
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace ta bangaren halitta?
SWALI
Shin namiji na da wani fifiko a kan mace bisa asali yadda aka halicce su?
Amsa a Dunkule
Da namiji da mace sun ginu ne a kan abu guda kuma sun samo asali daga tushe guda da kuma rai guda. Sai dai alakarsu da juna shine kan kai su zuwa ga kamala saboda haka ba wani hanya ma da za a iya kwatantasu a matsayin wasu mutane biyu marasa alaka da juna, don haka ba ma’ana ayi tambayar fifiko a tsakaninsu.
Amsa Dalla-dalla
Namiji da mace tushen su guda ne, kuma an yi sune daga rai guda, kuma gwargwadon alakar su da juna ke kai su zuwa ga kamalar su, bisa dabi’a baya yiwuwa a raba tsakanin su. Kwatanta tsakanin su a matsayin halittu biyu da su kai hannun riga da juna bai da wata ma’ana, domin su kamar zahiri ne da badini, dayan su madubin daya ne.
Ashe alaka tsakanin namiji da mace wani nau’i ne na alaka ta kauna da soyayya domin shi fifiko na zahiri na fifita namiji a kan mace abu ne na fil azal. Hakika addinan da suka gabata sun tabbatar da haka a gurare masu yawa, domin ita soyayyar namiji da kaunarsa ga mace abu ne na dabia. Don haka fifikon namiji a wajen alaka ta aure zai yiwu hakan ya tabbata a alaka ta fuskantar juna da kuma ta wasu fuskoki biyu. Domin idan akwai rashin kauna tsakanin su wannan biyayyar da fifikon babu su. Idan muka duba kenan wannan fifikon bai nufin dayansu ya fi daya daraja a wannan alakar.
A ta wani bangaren kuma da zamu yi bayanin mace da namiji bisa dabi’a bayani a hade ba ta fuskar kamanceceniya ba to zai zamana kenan babu ma zancen daidaito. Dalili kuwa shi ne shi daidaito tsakanin namiji da mace a kan yi shi ne ta fuskar kamanceceniya. Don haka wannan bayanin ala dole ya samo tushe ne daga gafala da rashin sani me ake nufi da matsayi da kuma daraja na kowannensu wanda daga karshe sai ya kai ga lalacewar duka biyun da kuma halakarsu, domin ita gafala ko rashin sani a cikin yaudarar da take kunshe a wannan bangaren (rashin bambanta namiji da mace) yana kaiwa zuwa ga jahiltar su duka biyun na matsayinsu da ya kamace su.
Kurura daidaita namiji da mace a yau dake gudana a turai da sunan samawa mace ‘yanci da mai da ita zuwa ga wani abu na bukata, wannan yanayin shi ne abin da ya fi tabbatar da dannewa mace ‘yanci da ya maida ita karkashin masu iko, saboda haka mace da namiji tun asali ma bisa dalilin banbance banbance na musamman da ke tsakaninsu zai yiwu ya kasance dayan su madubi ne ga daya kamar yanda Allah ya sanya wannan banbanci shi ne kamalar su ta asali. Rashin fahimtar hakan zai kai ga kaucewa hanya da zai hana mutum kaiwa ga kamalarsa, rashin fahimtar sahihi kuma ingantaccen koyarwa na addini domin nisanta daga dabi’a ta ainihi shi ne ainihin tushe na inkarin koyarwar addinin Allah (SWT).

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga