بلاگ
ahalissunna da ayar tablig (isar da sako)
Jumatano, 28 Julai 2021Idan mu ka yi nazari a cikin ayar ikmaludin[1]; abu biyune zamu iya fahimta:
Littattafin Imamul Bakir da Imamus Sadik (a.s)
Jumamosi, 17 Julai 2021
Amsa game da tambayar can shi ne, dole ne a lura da halin da zamunan da Imaman can suka rayu cikin su, bugu da kari da irin ra’ayoyin sauran mazhabobin musulunci game da su Imaman. da dalilin rubuta hadisai, hudubobi da zantukan Imamu Ali (a.s) cikin litttafin Nahajul-Balga” da rashin samun wani littafi guda daya tsayyaye wanda aka tattara da hadisan Imamul-Bakir ko Imamus Sadik (a.s) duk wannan na komawa zuwa ga wasu al’amira kamar haka:
Fifikon Imam Husain (a.s) kan sauran imamamai (a.s)
Alhamisi, 18 Machi 2021Wannan tambayar ta kunshi tambayoyi da yawa. Dangane da matsayi na musamman da Imam Husaini (a.s) ya kebantu da shi, ya zo a ruwayoyi da hadisai na Musulunci. Daga cikin tambayoyin shi ne suma sauran Ma'asumai Imama (a.s) suna da wadannan darajojin?
Matsayin Ali (a.s) da karamarsa
Jumatano, 24 Februari 2021Bamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna , saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu, an rawaitoshi cikin mafiya yawan litattafai ta hanyoyi mabambanta, daga ciki akwai wanda aka rawaito cikin usulul kafy inda:
Matsayin Fatimatuz Zahara
Jumamosi, 16 Januari 2021Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
Fifikon Imam Husain (a.s) kan sauran imamamai (a.s)
Jumanne, 25 Agosti 2020Wannan tambayar ta kunshi tambayoyi da yawa. Dangane da matsayi na musamman da Imam Husaini (a.s) ya kebantu da shi, ya zo a ruwayoyi da hadisai na Musulunci. Daga cikin tambayoyin shi ne suma sauran Ma'asumai Imama (a.s) suna da wadannan darajojin?