Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:رفتار با پیروان)
-
Idan Manzo (s.a.w) ya la’anci daya daga cikin musulmai ya kore shi daga rahama shi wannan la’anar daga karshe za ta canja ta zama kyakkyawan aiki kuma sakamako na gari ga wadanda aka la’anta?
4494 2017/05/21 Dirayar HadisiA cikin wasu daga cikin jigon litattafan Ahlussunna akwai wasu ruwayoyi kan wannan lamari wadanda suka doru kan wasu dalilan da ba za su zama karbabbu ba: An rawaito Manzon Allah s.a.w Ya Allah