Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:تفسیر)
-
ya zamanin hallitar annabi Adam (a.s) kusan shekaru 5764 a baya zamu kwatanta su da kasusuwan da a ka samu na mutanen da suka rayu sama da {shekara miliyan 25}?
15529 2019/06/12 Tafsiri: ba wani matsala tsakanin wadannan abubuwa biyu. In da za a ce hallitar Adam yana kamawa kusan shekaru dubu shida ko bakwai da suka wuce. mai yiyuwa ne a nan ana nuni da cewa sabuwar hallitar mutum n
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
6236 2019/06/12 TafsiriAyoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
Shin zai yiwu ai mana bayanin tafsirin suratu kausar?
14387 2017/06/17 TafsiriSuratu kausar sura ce da take da ayoyi guda uku abin da ya fi shahara gun malamai shi ne an sauke ta a garin makka; sannan dalilin saukar ta shi ne yayewa manzon rahama s.a.w damuwar da yake ciki saka
-
Shin a cikin Kur”ani akwai ayar da ta yi bayanin cewa hakkin yin saki ya kebanta da namji?
6628 2017/05/22 TafsiriDun da cewa Kur ani bai bayyana a sarari cewa hakkin saki ya kebanta da namiji ba sai dai dukkanin ayoyin da suka yi Magana kan saki suna fuskantar namiji ne kaitsaye bisa misali; ya zo a cikin wasu d
-
Shin ya halatta a yi salla a gefen Kabarin Imamai wanda wani lokacin Kabarin nasu kan zama a bangaren alKibla kuma ya dace da inda mai yin salla ya ke kallo?.
5815 2017/05/22 TafsiriBisa haKiKa zahirin wannan ayar abin a duba ne. ayar tana magana ne kan halaccin gina masallaci a kusa da Kabari kama bayanan da suka zo a tafsirai na nuna cewa wannan masallacin an gina shi a gefen K
-
Shin zai yiyu a sami alaKa tsakanin Mutum da Aljani?.
36868 2017/05/22 TafsiriKur ani mai girma ya tabbatar da samuwar aljani kuma ga wasu daga cikin bayanai kan aljani. 1- Aljani halittace da aka yi shi da wuta saBanin mutum shi da kasa aka halicce shi. [ 1 ] 2- Y
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6745 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l
-
Me ya sa Kur\'ani ya fifita yahudawa kan sauran mutane?
8184 2017/05/21 TafsiriAllah madaukaki ya yi magana kan jikokin Annabi Yakub yana mai cewa { yaa bani isra ila ....... inni fadhdhaltukum alal aalamin } { ya ku ya yan Yakub ....... hakika ni ne na fifita ku a kan sauran m
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
5032 2017/05/21 TafsiriFir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Ta wace hanya za mu iya kare kanmu daga kanbun baka?
23035 2017/05/20 TafsiriKanbun baka na da tasiri a ruhin mutun wanda babu wani dalili da za a iya kore samuwar sa da shi ballantana ma an ga faruwar abubuwa masu yawa da suka tabbatar da samuwar kanbun baka ko maita. Mariga
-
mi a ke nufi da zayuwar a barzahu kwana daya ko kuma kwana goma?
11475 2012/11/21 TafsiriWannan ayar na nuni da halin da mujurumai suka samu kan su bayan an busa kahon tashin kiyama suna tambayar junan su kwana nawa mu ka yi a duniyar barzahu? Mujurumai sana tunani a duniyar barzahu kwana
-
minene sahihiyar fassarar jumlar {wadhiduhuna} ku buke su {wato ku buki matan ku} wadda ta zo a cikin ayar ta 34 ta cikin suratul nisa {karkatowa ko kuma jawo hankalin su ya zuwa rayuwa} ko kuma duka da ladaftar da mace?
21864 2012/11/21 TafsiriDangane da fassara ko tafsirin jimlar { wadribuhunna } ta cikin aya ta 34 suratul nisa, karkatowa ko farkarwa. Dole ne mu ambaci cewa wannan fassarar ko tafsirin bayada tushe da sanadi na fassara, sai
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
74354 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
15122 2012/11/21 TafsiriAbun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Mene ne ma’anar shirin Ubangiji wato (makru) a cikin Kur’ani mai girma?
14537 2012/07/26 Tafsiri( Almakru ) Yana zuwa da ma anar shirya wani abu da kuma neman wani abu wanda yake shiga cikin ayyukan alheri da na sharri saboda haka ne aka yi amfani da ita a cikin Kur ani mai girma abar jinginawa
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11837 2012/07/25 TafsiriHakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21717 2012/07/25 TafsiriLittattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
Shin da wacce mahanga Kur’ani ke kallon mutum? a matsayin wanda yake yin zalunci da jahilci, ko kuma halifan Allah a bayan kasa?
11202 2012/07/25 Tafsiri1- Kur ani ya yi nuni a wasu ayoyi cewa mutum na da matsayi madaukaki sai dai amma a wani bangaren da mafiya yawan ayoyi yana zarginsa da tare da yi masa gargadi 2-matsayin dan Adam dan Adam na da w
-
mene ne mahanga Kur’ani a kan halayen musulmi na zaman lafiya zakanin su da sauran mabiya addine?
16107 2012/07/25 Tafsiri{ Zaman lafiya tsakanin mazahabobi } na daya daga cikin fikra ta asali a musulunci ayoyi da yawa sun zo cikin Kur ani mai girma ta fuskoki daban daban, a bayyane suna yin nuni da hakan { zaman lafiya
-
yaya masu tafsiri suka fasara Kalmar ku bugi matanku a cikin ayar nushuz?
12974 2012/07/25 TafsiriA cikin koyarwar musulunci, mata suna da matsayi na musamman, ruwawoyi na manzon Allah da a imam [ a. s ] sun yi bayanin a kan hakan. Ya zo a cikin ruwayoyin mu cewa mata salihai tushe ne na alkhairi
-
me ya sa Allah madaukaki ya bayyana mata da cewa su wasu halittune da suke girma cikin kawa?
8051 2012/07/25 TafsiriAyar da ta zo cikin tambaya, tana bayani ne a kan tunani da akida na kafiran jahiliya da suke cewa yaya mata ya yan Allah ne. Allah madaukaki a cikin wadannan ayoyin ya yi amfani da dalillai wadan da
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10825 2012/07/25 TafsiriIdan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a
-
a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
16735 2012/07/25 TafsiriAkan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Alla
-
Shin shedan na da zuriya, kuma shin su ma la'anannu ne?
9831 2012/07/24 TafsiriHakika shedan na da zuriya kuma su ma la anannu ne kamar yadda yake la ananne, domin su ma bisa hakika sun bi tafarkin sa kuma sun yi riko da hanyarsa da salonsa wajen batarwa da kokarin kautarwa daga
-
tare da waiwaya zuwa cewa wani sashi daga cikin ayoyin Kur’ani mai girma sun ambaci cewa an halicci Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi da bakar turbaya tsakudaddiya, to shin shi bakar fata ne.
8877 2012/07/24 TafsiriKur ani ya zo da salon bayani kala-kala dangane da halittar Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi wanda za a iya fahimtar cewa halitta Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi ta kasance bisa wasu
-
Shin Shedan (Iblis) daga mala'iku yake ko aljanu?
26971 2012/07/24 TafsiriAkwai sabani mai yawa kan cewa shedan aljani ne ko mala ika, da mahanga daban-daban. Asalin wannan sabanin yana komawa zuwa ga halittar annabi Adam ( a.s ) ne yayin da Allah ya ba wa mala iku umarni
-
su wane ne zuri’ar yajuj da majuj? Ya karshen su ya zamo? Wane mataki Zulkarnaini ya dauka a kan su?
19862 2012/07/24 TafsiriTarin ayoyi na Kur ani da Attaura da kuma bayanan tarihi a kan yajuj na nuni da cewa wannan a umar ta rayu ne a yankin arewacin asiya sai dai sun ta kai ma yankin kudu da yamma hare hare masu tsanani.
-
ta ya ya annabi Sulaiman (a.s) bayan mutuwar dan shi ya zamanto ya na rokon mulki da shugabanci, amma imam Husain (a.s) bayan mutuwar dan shi sai ya ce: ya Ali bayan ka wannan duniyar ba ta da wani amfani?
28190 2012/07/24 TafsiriDuk da cewa zancen annabi Sulaiman ( a.s ) ya na hikaya ne na daukakar matsayi da kuma yakini da Sulaiman ya ke da shi zuwa ga rahamar Allah marar karshe wanda ba za ka hada da sauran mutane ba, amma
-
a mahangar Kur’ani mene ne bambanci ibilis da shaidan?
12459 2012/07/24 TafsiriA bisa ayoyin kur ni mai girma ibilis yana daya daga cikin aljanu, saboda yawan ibadar shi ya zamo daga cikin mala iku, amma bayan Allah ya halicci Adam sai aka umarce shi da yi wa Adam sujada amma ya
-
a kan matan aljanna {hurul'in} shin mata zasu samu hurul'in ka yi bayani?
19313 2012/07/24 TafsiriDaya daga cikin ni imomin ubangiji a ranar lahira ga wadanda suka yi imani da kyakyawan aiki shi ne sakamako da aljanna da ni imomin ta. Ba bambanci wuri shiga aljanna tsakanin mace da namiji daga cik
-
mece ce mahangar musulunci a kan samuwar halittu masu rai a sauran duniyoyi?
10823 2012/07/24 TafsiriAkwai tunanin cewa a cikin sauran duniyoyi shin za a samu halittu masu rai ko hankali, daya daga cikin tambayoyin da dan Adam ke neman bayanin su, amma har yanzu bai samu ba. Wasu bayanai a Kur ani na