Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:انسان و اختیار)
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
8539 2020/05/19 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
8249 2020/05/19 مفاهیم قرآنیMa aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari. Dan shi a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi kasantuwar sa dan shi a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba ya zama lallai ya yi a
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
6653 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l