Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:امام شناسی)
-
Akwai wasu Hadisai har a cikin Littattafan Shi’a da suke hana a yi Gini a kan Kaburbura, shin duk da samuwar wadan nan Ruwayoyin ta yaya zamu iya Halatta gina Kabari, da da Kubbobi a kan Makwantan Imamai?
5294 2019/06/15 Dirayar HadisiAlkur ani mai girma ya ambata a fili sosai game da mas alar gina masallaci a kan kaburburan As- habul Kahafi a inda ya ambaci labarinsu kuma ya halatta shi ne bai hana ba a a sai dai ma ya ambace shi
-
Shin riwayoyin da suke cewa salmanul Farisi da Abuzarri lokacin dawowar imam zaman (as) suna daga cikin matamaimakansa riwayoyi ne ingantattu
Salamu alaikum shin Hadisin da aka nakalto daga littafin biharul anwar da cewa wasu daga cikin sahabban Manzon Allah (s.a.w) da sahabban imam Ali (a.s) misalin salmanu da abuzarri lokacin bayyanar imam Mahadi (as) zasu dawo wannan duniya kuma zasu kasance daga mataimakan imam zaman (as) shin wadannan riwayoyi suna da ingantaccen tushe ko kuma daga raunana suke?
5996 2018/07/07 Dirayar HadisiKamar yadda ka sani shi batun raja a lamari ne yake daga akidojin shi a imamiya kuma ita raja a ma anarta ita ce: dawowa duniya bayan mutuwa gabanin tashin kiyama sannan raja a ba ta shafi kowa da kow
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
6275 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare