Please Wait
10081
- Shiriki
Babgare biyu; Shi’a da Sunna duka sun ruwaito cewa hakika Zahra’a (a.s) ta fuskanci cutarwa bayan wafatin Babanta (s.a.w), da hakan ya fusatar da ita. Haka nan ya zo a ruwayoyi cewa ta yi wasiya ga Imam Amirulmuminina (a.s), da shiryata ya yi jana’izarta da daddare. Daga wnnan wasiyar za a iya fahimtar (a.s), ta so ta nuna wajama’a abin da aka mata na wahalarwa da kwace hakkinta.