Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:حج و عمره)
-
DOMME AKE WA KA’ABA RIGA DA YADI MAI BAKIN LAUNI KAWAI?
11277 2012/07/26 Sirar ManyaAna kiran wannan bakin kyalle da ake rufe Ka aba da shi a wannan zamani da suna suturar Ka aba ko rigar Ka aba. A wannan zamani ne ake wa Ka aba rika da bakin yadi, da aka yi masa zayyanar ayoyin Kur