Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:هدف از آفرینش)
-
Ni saurayi ne kuma a yanzu ina da bukatuwar in san mene ne rayuwa da hadafinta.
17943 2012/07/25 Dirayar HadisiAkwai nassoshi masu yawa da suka zo a cikin koyarwa da dokokin musulunci wadanda suke nuni da hadafin rayuwa da cikakkiyar manufarta. shi Kur ani Mai girma yana daukar cewa manufar rayuwa ita ce: baut