Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:یأجوج و مأجوج)
-
su wane ne zuri’ar yajuj da majuj? Ya karshen su ya zamo? Wane mataki Zulkarnaini ya dauka a kan su?
19775 2012/07/24 TafsiriTarin ayoyi na Kur ani da Attaura da kuma bayanan tarihi a kan yajuj na nuni da cewa wannan a umar ta rayu ne a yankin arewacin asiya sai dai sun ta kai ma yankin kudu da yamma hare hare masu tsanani.