Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:گوناگون)
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9524 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8871 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6628 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6234 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za