advanced Search
Dubawa
13994
Ranar Isar da Sako: 2012/03/15
Takaitacciyar Tambaya
Wasu irin hadisai ne suka zo a kan Hukuncin dan zina?
SWALI
Wasu irin hadisai ne suka zo a kan Hukuncin dan zina?
Amsa a Dunkule

Ruwayoyi na musulunci daga annabi (saw) sun yi magana da bayyana hukunce hukuncen dan zina, za mu kawo irin babobinsu

  1. Gadon dan zina;-

Babin cewa dan zina, shi wanda ya yi zinar ba zai gaje shi ba, da ita mazinaciyar, ko wanda yake da dangantaka dasu, kuma shi ma ba zai gaje suba, sai dai gadonsa zaije ga dansa ne da makamantansu, idan kuma babu su, to zai je ga imam ne, wanda kuma ya yi da’awar cewa dan baiwarsa nasa ne, kuma babu wani ilimi da ake da shi cewa karya ya yi, to, za a yarda da maganarsa, kuma za a lizimta masa hukunce hukuncen hakan[1]

  1. Dan zina ba a karbar shaidarsa, babin rashin halaccin karbar shaidar dan zina. [2]
  2. Babin diyyar dan zina. [3]
  3. Rashin halaccin bin dan zina a sallah, babin wajabcin limamin sallah ya zamo baligi, mai hankali, mai tsarkin haihuwa (wato ya zamo ba dan zina ba ne) da jimillar wadanda ba ba a koyi da su[4].

 


[1] Wasa’ilush shi’a, juzu’I na 24 shafi na 276

[2] Wasa’ilus shi’a, juzu’I, na 27, shafi na 375

[3] Wasa’ilus shi’a, juzu’I, na 29, shafi na 223

[4] Wasa’ilus shi’a, juzu’I, na 4, shafi na 645

 

TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga
Idadi ya maoni 0
Tafadhali ingiza thamani
Imel : Yourname@YourDomane.ext
Tafadhali ingiza thamani
Tafadhali ingiza thamani

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa