Please Wait
Dubawa
13283
13283
Ranar Isar da Sako:
2019/06/16
Lambar Shafin
ha204
Lambar Bayani
34064
- Shiriki
Takaitacciyar Tambaya
Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
SWALI

Amsa a Dunkule
dawwamar rayuwar aure da karfafarta ya dogara da soyayya da kauna da fuskantar juna da girmama juna. Domin iyali su samu tsayuwa da dawwama Addini Muslunci ya sanya hakkoki ga kowanne dayansu ya kuma ayyana musu wajibai a kansu, duk sa”ilin da aka ce akwai hakkoki to ubangiji na sanya wasu hukunce-hukunce ciki, wannan makala tana da dangantaka da tambayar da ta gabata kan hakkokin maza da su ka hau kan mata, daga mafi girman hakkokin maza na shari”a da na dokoki da suke kan mata.
1. Dole mace ta rungumi shugabancin miji: idan cikin rayuwar auratayya wata matsala ta bijiro, to warware wannan matsalar na wajen miji sai dai cewa wannan shugabanci na miji bai kamata ya fita daga kyawunta zamantakewa ba, ka da kasantuwarsa shugaba na shari”a da dokoki ya zamanto dalili da zai sanya miji munantawa iyali.
2. Tilas mace ta mallakawa mijinta kanta: wajibi mata ta kasance cikin shirin amsa kiran mijinta don biya masa bukatarsa ta sha”awa sai dai idan ta na da wani uzuri na shari”a ko na doka da zai hana ta amsa kiransa kamar jinin haila da ke bijiro mata wata wata ko kuma wata rashin lafiya.
3. Biyayyar miji a mahallinsu da gidan da suke zaune, sai dai idan mijin ya sallamawa matarsa wannan hakki nasa, ko kuma a al”adarsu mace ke da wannan hakki ko kuma wata larura mace ke da ita wadda za ta iya cutar da rai ko lafiyarta.
4. Biyayyar miji a wajen gida da shigar da baki cikin gida a al”adance, sai dai a lokacin sauke hakkin addini na wajibi kamar fita zuwa aikin hajji ko kuma fita don yin magani ko kuma ya zamanto zaman gida zai cutar da rai ko jiki da mutuncinta.
5. Biyayyar miji da neman izininsa kan yin aiki a wajen gida da nau”in aiki, a yanayin da ya sabawa al”adar zamanin da yanda matsayin jinsin maza da mata ya kasance.

Mahanga