Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:معاد و قیامت)
-
mi ake nufi da makamta a ranar lahira?
14964 2012/11/21 TafsiriAbun nufi da makamta a cikin wannan ayar [ i ] da sauran ayoyi makamantanta [ ii ] ba shi ne rashin gani irin na duniya ba { wato mutun ya zamo bai gani da idanuwan da yake dasu } , sai dai abun nufi
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12295 2012/07/25 Tsohon KalamMa anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
Da ‘A ce an Kaddara ma wani Mutum ya Mutu a cikin wata Duniya ta daban, to shin a Kasa Za a Tashe shi A Ranar Kiyama?, ko kuma Yaya abun yake?
19174 2012/07/24 Tsohon KalamGame da Tayar da Wanda ya Mutu a cikin Wata Duniya ta Daban ba wannan Duniyarmu ta Kasa ba, ya Wajaba da Farko mu san cewa ita Kasar da za a Tada Mutane a Cikinta ta Bambanta, Bambanci mai Girman Gask