Please Wait
Dubawa
8418
8418
Ranar Isar da Sako:
2012/04/10
Takaitacciyar Tambaya
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
SWALI
Wani daga daliban ilimi a telebishan ya ce, daga manzo cewa: “da sannu wani mutum zai zo daga Iran a karshen zamani kuma zai yada sautin musulunci na gaskiya a dukkan duniya” shin wannan ruwaya ingantacciyace ko a’a?
Amsa a Dunkule
Duk litattafan Shi’a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy (AF) wata saura zata share fagen zuwansa (bayyanarsa) zai zama ma’abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alamar kafin bayyanarsa.[1] hukumar iran da aka same ta ta kasu gida biyu
- farkon saurarsu ita ce zata zamo hannun wani mutum daga mutanen Kum duk da cewa ta zamo saurar farko ga lamarin bayyana inda an rawaito cewa farkon saurar imam mahdy (AF) zata kasance daga gabasci.[2]
- bayyanar mutane biyu da aka yi alkawarin zuwansu, daga tsakanin iraniyawa da sunan sayyid khurasany da shugaban rundunarsa mai suna shuaib dan salih.[3] kamar yadda ta gabata daga duk ruwayayin bayyana, shi ne ruwayar bayyana wadda aka rawaito kan tashin wani mutum daga Kum, ruwayar ita ce <daga Aliyyu dan isa daga ayyub dan yahaya (jandaly) daga baban Hassan na farko (a.s) ya ce: mutum daga mutanen Kum zai kiran mutane zuwa gaskiya, zasu taru gareshi kamar kasa, wadanda iska mai kadawa ba zata gotar dasu ba, ba kuma sa kokarin guduwa kuma basa karkata, ga Allah suka dogara hakika sakamako na ga masu tsoron allah.[4]
kari kan haka, fagen iraniyawa game da shimfidar zuwan shimfidar zuwan imamul hujja abune mai yiyuwa.
damin neman karin bayani game da hakan zaku iya duba littafin asruz zuhur (zamanin bayyana) na sheikh ayatullahi kurany
[1] duba; kurany, Ali, asruz zuhur page 207,
[2] asruz zuhur page 209.
[3] asruz zuhur
[4] Bihar bolume 57, page 216, hadisi na 37
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga