Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:کلیات)
-
Me ake nufi da Ci gaban al’umma a cikin siyasar musulunci?
10648 2012/07/24 Tsare-tsareCigaba da wayewar al umma yana daga cikin isdilahohin da suka yadu a cikin tunanin yammacin duniya da malam palsafar siyasar yammacin duniya da aka yi masa fassarori mabambanta daga cikin bayanai da a
-
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
7646 2012/07/24 Tsare-tsareA zamanin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) jagorancin malami wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsa
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
12107 2012/07/24 Sabon KalamKalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12252 2012/07/23 Sabon KalamAddini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T