Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:حدود، قصاص و دیات)
-
Menene Hukuncin musulmin da ya kashe kafirin da ba bazimme ba?
6436 2017/05/22 حدود، قصاص و دیاتHukuncin musulumci kan kisa idan na gangan ne kisasi za a yi Kisasi shi ne kashe wanda ya yi kisan kai idan kuma ba na gangan ba ne diyya za abiya. Amma kafin a yiwa wanda ya yi kisan kai Kisasi akwai
-
Me ya sa ake kashe mai ridda a Musulunci? Shin wannan hukuncin bai sabawa 'yanci akida ba?
24119 2012/09/16 Hakoki da Hukuncin Shari'aYin ridda ita ce bayyana fita daga addini, mafi yawanci tana kasancewa ne tare da bada gudum mawar wasu. Horon mai ridda baya game wanda ya fita daga addini amam ya boye hakan bai bayyana shi ba don k
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10791 2012/07/25 TafsiriIdan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a