Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:احکام مالی)
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
18581 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c