Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نگهداری و شکار حیوانات)
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8870 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
Mene ne hukuncin tsare mage domin tseratar da ita daga halaka ko shiga cututtukan da yanayin wajan zama kan iya jawo mata?
6233 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) Idan tsaretan shi ma zai cutar da ita bai halatta ba MUKARIMUSH SHYRAZY ( MZ ) Idan babu makawa sai an tsare ta babu laifi MAHDY HADAWY ( MZ ) Idan za