Please Wait
Dubawa
3667
3667
Ranar Isar da Sako:
2013/09/24
Takaitacciyar Tambaya
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan cikn fim din su zama kafirai ya hallata a shari’ance?
SWALI
shin yin wasun bidiyo da kuma kallon finafinai da fim mai salsala wanda yake dauke da shirka da kafirci da tsafi wanda daga karshe hakan zai sa ‘yanwasan su fita daga musulunci, kuma shin kallon fin da kuma fim mai salsala mai kira zuwa ga kafirci ta hanyar telabijin na sa mai kallon ya zam kafiri?
Amsa a Dunkule
kallaon wadannan irin finafinan ba ya sa a kafirta amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da suke kawo lalacewa ko kuma wanda ake jin tsoron zai sabbaba kangarewa ba su halallata ba.
Karin bayanai:
Ga yadda Amsoshin marja’ai masu girma dangane da wannan tambayar su ke.[1]
Mai girma ayatullahi sayyid Ali Khamna’i (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Yin wadannan abubuwan ba sa zama dalilin fita daga addini. Amma yin wadannan wasannin da kuma kallon finafinan da ke sa kangarewa ko ake jin tsoron su kai ga lalata dabi’u, bai halatta ba.
Mai girma ayatullahi Makarim Shirazi (Allah ya tsawaita rayuwarsa)
Kallon wadannan finafinan ba ya sa a kafirta, amma ba bu shakku idan har kallon wadannan finafinan zai kai ga lalacewar dabi’u da akida ya zama dole a nisance su.
Mai girma ayatullahi Nuri Hamadani (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Abubuwan da aka yi tambaya a kan su mutukar dai za su zama hanyar yada kafirci da akidar bata da barin tafarki to bai halatta ba a yi wadannan abubuwan.
Mai girma ayatullahi Safi Gulfaigani (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Idan yin wadannan wasannin da wadannan finafinna suka zama dunkule suna barazana wajen lalata dabi’u to bai halatta a kalle su ba, kuma mutukar mutum bai yi imani da abin da suka kunsa ba to ba za su sa ya zama kafiri ba.
Mai girma ayatullahi Mahdi Hadawi (Allah ya tsawaita rayuwarsa):
Idan yin waddannan wasannan za su zama dalilin yin raunin akidar mutum to bai halatta ba kuma yin wadannan wasanni kadai ba zai fitar da mutum daga addini musulunci ba.

[1] Tambayoyin da aka yi wa ofoshoshin marja’ai masa girma: Khamna’i da Safi Gulfaigani, Makarim Shirazi, da Nuri Hamadani, (Allah ya tsawaita rayuwarsu) wadanda sait din islamkuest ya yi musu.
TARJAMA YA JAWABU KATIKA LUGHA NYENGINE
Mahanga