Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:شیعه و دیگر مذاهب)
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
7292 2019/06/15 Dirayar HadisiMalaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w