Please Wait
Dubawa
3935
3935
Ranar Isar da Sako:
2019/06/15
Lambar Shafin
ha183
Lambar Bayani
31126
- Shiriki
Takaitacciyar Tambaya
Shin akwai wani bayani da ya zo game da hadisin kisa’I a cikin littafin Muslim kuwa? Idan dai haka ne to juzu’I na nawa ne, shafi na nawa?
SWALI

Amsa a Dunkule
Hadisin Kisa’ ya zo a littafin Sahih Muslim, amma da dan wani bambanci da yadda ya zo a littattafan Shi”a, a littafin Muslim ya zo ne kamar haka:
حَدَّثَنَا أَبُو بَکرِ بْنُ أَبِی شَیبَةَ، وَ مُحَمَّدُ بْنُ عَبْدِ اللهِ بْنِ نُمَیرٍ – وَ اللَّفْظُ لِأَبِی بَکرٍ - قَالَا: حَدَّثَنَا مُحَمَّدُ بْنُ بِشْرٍ، عَنْ زَکرِیاءَ، عَنْ مُصْعَبِ بْنِ شَیبَةَ، عَنْ صَفِیةَ بِنْتِ شَیبَةَ، قَالَتْ: قَالَتْ عَائِشَةُ: خَرَجَ النَّبِی صَلَّى اللهُ عَلَیهِ وَ سَلَّمَ غَدَاةً وَ عَلَیهِ مِرْطٌ مُرَحَّلٌ، مِنْ شَعْرٍ أَسْوَدَ، فَجَاءَ الْحَسَنُ بْنُ عَلِی فَأَدْخَلَهُ، ثُمَّ جَاءَ الْحُسَینُ فَدَخَلَ مَعَهُ، ثُمَّ جَاءَتْ فَاطِمَةُ فَأَدْخَلَهَا، ثُمَّ جَاءَ عَلِی فَأَدْخَلَهُ، ثُمَّ قَالَ: «إِنَّمَا یرِیدُ اللهُ لِیذْهِبَ عَنْکمُ الرِّجْسَ أَهْلَ الْبَیتِ وَ یطَهِّرَکمْ تَطْهِیرًا[1]».[2]
Abubakar dan Abi Shaiba ya ba mu labari, da Muhammad dan Abdullahi dan Numair –da lafazin Abubakar- sun ce: Muhammad dan Bishir ya ba mu labari, daga Zakariyya, daga Mus’ab dan Shaiba, daga Safiyya ‘yan Shaiba, ta ce: A’isha ta ce: Annabi (s.a.w) ya fito wata safiya yana da wata abaya (ko bargo) sakar daga bakin gashi, sai Hasan dan Ali ya zo sai ya shigar da shi, sai Husain ya zo sai ya shiga tare da shi, sai Fatima ta zo sai ya shigar da ita, sai Ali ya zo sai ya shigar da shi, sannan sai ya ce: “Kawai Allah yana son ya tafiyar da dauda daga gare ku ne ahlul-baiti ya tsarkake ku tsarkakewa”.
Domin karin bayani sosai ana iya duba hadisin Bargo “Hadisin Bargo da Ayar Tsakakewa” a amsa mai lamba 8952.

Mahanga