Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:انتصاب یا انتخاب)
-
Me ye ma’anar ayyanawa da ma’anar zabi, wanne ne ya dace da wilayatul fakihi (Jagorancin Malami)?
14514 2012/07/26 Tsare-tsareWasu suna kokarin cewa akwai fahimtoci da yawa wajen malaman musulunci game da hukumar musulunci, har ma suna kokarin gina tunanin da ke tabbatar da mahangar tabbatar da shugabancin fakihi ( malami )
-
A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
7241 2012/07/24 Tsare-tsareA yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana yan shura Nigahban, su kuma suk
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7163 2012/07/24 Tsare-tsareDuk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab