advanced Search

Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:اخلاق نظری)

  • Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
    6197 2019/10/09 Halayen Nazari
  • Yaya zan tuba daga kallon film mai batsa?
    44828 2014/02/12 Halayen Nazari
    Sabo kamar wani jiki ne mai wari da duk sa dda aka nutse cikin yin sa to sai mutum ya rika jin warinsa ya ragu sakamakon ya zama jikinsa, domin zai daina jin warinsa daga karshe ya dulmuye cikinsa sos
  • mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
    18056 2012/07/25 Halayen Nazari
    dabi u a luga jam I ne na kulk dabi a/hali/al ada. Gamammiyar ma ana saboda kasancewarta al ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma Akhlak dabi u a cikin istilahi ma anarsa malaman akhlak sun ambaci m
  • mene ne ma’anar Takawa?
    16239 2012/07/25 Halayen Nazari
    Takawa wani karfi ne cikin ruhin mutum mai tsawatarwa da hana shi aikata ayyukan kuskure, kamalar takawa na kasancewa in an hada da nesantar abubuwan haramun, kamar nesantar shubha. Kuma ita Takawa ta
  • Mece ce Daraja, Mene ne hanyoyinta?
    13068 2012/07/24 Halayen Nazari
    Karimci; yana nufin nisantar abubuwan wulaknata kai da tsarkaka daga dukkan mummunan hali, amma karimi siffa ce da ake gaya wa mutum mai daraja da ya tsarkaka daga dukkan wulakanta kai da munanan hala
  • Me ye alaka tsakanin Zuhudu da ci gaban zamani?
    10958 2012/07/24 Halayen Nazari
    Kalmar zuhudu da saukin rayuwa suna daga kamalar halaye, wanda ya koma zuwa ga littattafanmu na shari a zai samu cewa sun muhimmantar da wannan kalma da yawa, kuma sun karfafa ta sosai, suna masu nuni

MPANGILIO WA KIMAUDHUI

Tambayoyi Masu Fadowa

Mafi Dubawa