Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:• دیگر احکام مرتبط با نماز)
-
Shin a mazhabar ja'afariyya ana yin sujada a tsakiyar salla yayin da aka ji an karanta ayar Sujada?
7824 2013/08/12 • دیگر احکام مرتبط با نمازBisa mahangar fikihun Shi a wannan mas alar ta zo ne kama haka: Idan mai salla ya karanta daya daga cikin surori hudu da suke da ayar da wajibi ne a yi sujada in an karanta su, kuma da gangan, to sall