Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:عرفان)
-
mene ne Hikimar Tashahud da Kuma Sallama?
12230 2013/08/15 Irfanin NazariAsirin da ke boye a cikin tashahud shi ne daidaita abin da harshe ke furuci da shi da kuma abin da zuciya tai imani da shi wato daidaita furuci da kuma aiki alokaci daya, ta wata fuska kuma shi ne fit
-
Wane ne kuwa Abdulqadir Jilani kuma me ye yake da shi na siffa ta musamman? Shi ya inganta cewa yana da wani matsayi da ya sava da na imam Sadiq (a.s) a rayuwar imam?
50456 2012/07/25 Irfanin NazariAbdulqadir Jilani da ake yi wa laqabi da gausul a azam shi masani ne sufi da aka haife shi a arewacin iran a qarni na biyar, wanda ya mutu a bagdad a qarni na shida. Amma alaqarsa da imam Sadiq ( a.
-
Shin zai iya yuwuwa a kai ga martabar ubangijintaka?
8032 2012/07/25 Irfanin NazariMakamin matsayin ubangijintaka yana da matakai da marhaloli mabambanta, kuma don a samu wannan amsar dole ne a ga dukkan martabobi da ma anonin baki daya. Idan abin da ake nufi da kai wa matakin ubang
-
Saboda Allah madaukaki ya fada a hadisin kudsi cewa: duk wanda na kashe shi, to ni ne diyyarsa?
15733 2012/07/25 Irfanin NazariBayanin da aka ambata shi wani bangare ne na hadisin kudsi da aka sani da ya zo kamar haka: Duk wanda ya neme ni zai same ni, wnadaya same ni ya san ni, wanda kuwa ya san ni ya so ni, wanda ya so ya y
-
mene ne gwargwadon tasirin Allah madaukaki a rayuwar mutum?
14728 2012/07/25 Irfanin NazariBa yadda za a wani aiki ya fita daga iradar Allah mai hikima, wannan iradar ta Allah tana nan a ko da yaushe a rayuwar mutum a kowane lokaci da zamani, da dukkan dokokin rayuwa ba tare da ta cire wa m