Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:ولایت، برترین عبادت)
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8794 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
14215 2012/07/25 Tsohon KalamDaga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12666 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu