Jumapili, 22 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:شیعه و خلفا)
-
Salmanul farisi da Ammar dan Yasir a lokacin halifancin Umar sun karbi makamin gomnoni, idan har Umar ya kasance wanda ya yi ridda kuma shi azzalumi ne a mahangarsu, to me yasa suka karbi wannan matsayin a lokacin da yake mulki?
12785
2018/07/07
Tarihi
A bisa la akari da bayanai masu zuwa zamu bayanin kuma mu bada amsa kan ma anar mabiya:- Duk da cewa Shi a na da tsokaci kan halifofi amma ba su dauke su a matsayin wadanda suka yi ridda ba kuma
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12495
2012/08/27
Tsohon Kalam
Idan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11652
2012/07/26
Dirayar Hadisi
Amir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10805
2012/07/24
Tsohon Kalam
Daga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann