Jumamosi, 21 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:نظامها)
-
Mene ne dangantakar da take tsakanin jibintar malami da kuma komawa zuwa gare shi?
12838
2012/07/26
Tsare-tsare
Ma anar marja iyya a mahanga ta shi anci Abu ne biyu da a ka cakuda su suka ba da ma an bai daya wato sha anonin ( Bada fatawa ) da ( jibintar malamin ko shugabancinsa ) , Hakika malaman addini masu g
-
Me ye ma’anar ayyanawa da ma’anar zabi, wanne ne ya dace da wilayatul fakihi (Jagorancin Malami)?
14514
2012/07/26
Tsare-tsare
Wasu suna kokarin cewa akwai fahimtoci da yawa wajen malaman musulunci game da hukumar musulunci, har ma suna kokarin gina tunanin da ke tabbatar da mahangar tabbatar da shugabancin fakihi ( malami )
-
duk da cewa mace zata iya shiga cikin majalissar kwararru ta zaben shugaba, shin zakuma ta iya zama shugaba?
7371
2012/07/25
Tsare-tsare
Majalissar kwararru ta zaben shugaba ta hada fakihai { wato masana a cikin fikhu } a cikin dokokin tsarin mulkin na jamhuriyyar musulunci ta iran a bisa doka ta 107, ya tanadi zabe wanda a keyi duk ba
-
Me ake nufi da Ci gaban al’umma a cikin siyasar musulunci?
10558
2012/07/24
Tsare-tsare
Cigaba da wayewar al umma yana daga cikin isdilahohin da suka yadu a cikin tunanin yammacin duniya da malam palsafar siyasar yammacin duniya da aka yi masa fassarori mabambanta daga cikin bayanai da a
-
A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
7240
2012/07/24
Tsare-tsare
A yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana yan shura Nigahban, su kuma suk
-
iyakokin daular musulunci zuwa ina ne a fikirar siyasar musulunci?
22691
2012/07/24
Tsare-tsare
Musulunci yana da kalmomi da suka hada da kasa da kuma yanki da al umma. Kasa a tunanin fikirar musulunci wuri ne guda daya, kuma dukkan iyakokin da ake da su ba su da wani tasiri wurin rusa kasancewa
-
Zuwa wane haddi ne daula (gwamnati) ko doka zasu iya iyakance 'yancin mutum?
9488
2012/07/24
Tsare-tsare
Ana amfani da Kalmar yanci da ma anoni daban-daban kamar zabi, barin yancin sha awa da makamantansu, sai dai abin da yake ma aunin bincikenmu a nan shi ne abin da ake gani a matsayin yancin dan Adam,
-
mece ce alakar jagorancin malami da jam'iyyu?
6857
2012/07/24
Tsare-tsare
Kungiyoyin siyasa, da ma anar wasu jam iyyu masu iri-iri akwai su a cikin kowace al umma tun zamanin da. A yanzu ana ganin jam iyyun siyasa a matsayin wani abu na tarayyar mutane da yancin zabe ne. bi
-
Idan an shakkala hukuma da jagorancin malami da kuma zartarwar dokokin kasa karkashin kulawarsa, to bisa la'akari da jagorancinsa maras kaidi da iyaka shin shi malamin zai iya canja wannan dokar ko ya shiga cikin lamarin kai tsayi –ba tare da la'akari da dokar ba- kuma ke nan me ye kimar wannan dokar?
6646
2012/07/24
Tsare-tsare
Bisa la akari da tambayoyin da suka gabata amsa ta farko da ta biyu zasu kasance kamar haka ne: a- Ba a yi bayani karara ba kan batun rashin shigar malami jagora a cikin doka ba. Don haka idan irin
-
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
7624
2012/07/24
Tsare-tsare
A zamanin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) jagorancin malami wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsa
-
Shin jagorancin malami sakakke ba kuwa yana nufin a yi gaban kansa a hukuma ba ne?
6364
2012/07/24
Tsare-tsare
Jagorancin malami wani isdilahi ne na fikihu da yake nuni da fagagen aiki da jagoranci da kuma wadanda suke karkashin wannan jagora, kuma babu wata iyaka a wannan fagen. Sai dai wannan ba yana nufin c
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7163
2012/07/24
Tsare-tsare
Duk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8747
2012/07/24
Tsare-tsare
Mas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja