Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:14 معصوم)
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7782 2012/07/24 Tsohon KalamBa shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10843 2012/07/24 Tsohon KalamDaga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann
-
ta ya ya annabi Sulaiman (a.s) bayan mutuwar dan shi ya zamanto ya na rokon mulki da shugabanci, amma imam Husain (a.s) bayan mutuwar dan shi sai ya ce: ya Ali bayan ka wannan duniyar ba ta da wani amfani?
28190 2012/07/24 TafsiriDuk da cewa zancen annabi Sulaiman ( a.s ) ya na hikaya ne na daukakar matsayi da kuma yakini da Sulaiman ya ke da shi zuwa ga rahamar Allah marar karshe wanda ba za ka hada da sauran mutane ba, amma