Taskar Amsoshi(Likawa:Makka)
-
Akwai wani mutum da Manzon Allah (s.a.w) ya taho da shi daga Kasar roma, shin wannan mutumin shi ne dai Yasir baban Ammaru?
4060 2018/11/04 تاريخ بزرگانBaban Ammar sunansa Yasir Dan Aamiru Anasi ya kasance mutumin Yeman ne [ 1 ] daga yankin muzhij daga Kabilar Anas [ 2 ] har lokacin da ya isa samartaka ya kasance ya na rayuwa a Yeman yana da Yan uwa
-
Yaushe Aka Haifi Ammar Dan Yasir Kuma Wace Irin Rawa Ya Taka A Kwanakin Musulunci Na Farkon?
4188 2018/11/04 تاريخ بزرگانYa Dan uwa mai girma muna masu baka hakuri sakamakon jinkirin da aka samu wajen aiko maka da amsar tambayarka/ki a sakamakon yanayin ayyuka da suka sha kanmu. Ammar Dan Yasir Dan Aamir ana yi masa a