Jumamosi, 14 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(Likawa:amawas)
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7152
2012/07/24
Tsare-tsare
Duk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8727
2012/07/24
Tsare-tsare
Mas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
12003
2012/07/24
Sabon Kalam
Kalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
7448
2012/07/24
Sabon Kalam
A mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12735
2012/07/24
Tsohon Kalam
Ana iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu
-
Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
8584
2012/07/24
Sabon Kalam
Musulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar mu
-
Saboda me samuwar tunani daya gamamme don bayanin musulunci yake dole?
7362
2012/07/24
Sabon Kalam
Zuwa yanzu malaman addini suna da masaniya mai yawa da aka tattara ta game da ilimin musulunci wanda yake kunshe da dokoki da ka idoji. Akwai tafarkin ganin abubuwa ta mahanga tsukakkiya da kuma ta ha
-
Yaya aka samu tunanin akidar Rashin addini mai cewa siyasa daban take da addini?
7685
2012/07/24
Sabon Kalam
A lokacin samun canjin turan kiristoci sun samu matsala da ta kai su ga cewa addini yana da tawaya, kuma ba zai iya biyan bukatun mutane sababbi ba a fagen siyasa da zaman tare, don haka sai suka kai
-
Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
12269
2012/07/23
Sabon Kalam
Yayin da masu biyayya ga addinin Isa ( a.s ) suka haramata wa kawukansu wannan ni ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12169
2012/07/23
Sabon Kalam
Addini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T
-
yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
9530
2012/07/23
Sabon Kalam
Ta mahangar Kur ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya b
-
Wane addini ne Cikamakon Addinai?
8000
2012/07/23
Sabon Kalam
Addinin karshe shi ne addnin da aka aaiko da ma anar cewa bayan wannan addini babu wani addin da za a sake aikowa ko wani dan sako da zai zo. Kamalar addini yana daga cikin sharuddan cikar addninai,
-
Mene ne Addini?
12729
2012/07/23
Hikimar Addini
An yi nuni da ra ayoyi kala-kala masu yawa a addini kuma an yi amfani da Kalmar addini a wurare masu yawa da ma anoni kamar haka: 1. Duk wani imani da wani karfi boyayye na gaskiya ne ko na barna. 2-k
- 1
- 2
- 3
- 4
- ...
- 7
- 8
تعداد نتایج 258