Taskar Amsoshi(Likawa:marubuta wahayi)
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
19492 2019/06/15 Ilimin Kur'aniDangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin