Taskar Amsoshi(Likawa:shi’a)
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
4763 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
4370 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar