Taskar Amsoshi(Likawa:Asalin Kur’ani)
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
8589 2020/05/19 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Shin ruwan maziyyi, waziyyi da wadiyyi najasa ne?
10142 2020/05/19 Hakoki da Hukuncin Shari'aruwan da yake fita daga jikin dan adam idan aka cire Bawali da Maniyyi ya kasu kamar haka: Na daya: Ruwan da yake fitowa bayan bawali kuma yana da danko kadan wanda ana kiransa Madiyyi. Na biyu: Ruwan
-
Shin a kwai wanda zai shiga aljannan, wanda kuma shi ba Shi\'a mabiyin Imamai sha biyu (a.s) ne ba? Kuma a ranar kiyama wane sakamako ke jirnasu?
8285 2020/05/19 مفاهیم قرآنیMa aunin shiga aljannan shi ne imani da aiki na gari. Dan shi a ma zai shiga cikin aljanna bisa sharadi kasantuwar sa dan shi a kadai ba zai zama dalilin shigar sa allajannan ba ya zama lallai ya yi a
-
Wace Wasiyya Musulunci Ya Yi Kan Ado Da Kwalliya Ga Mazaje?
6169 2019/10/09 Halayen Nazari
-
Ta Wace Hanya Ake Zama Mai Kyawawan Halaye? Kuma Wane Tasiri Kyautata Dabiu Ke Da Shi A Rayuwar Duniya da Ta Lahira?
5414 2019/10/09 دستور العمل ها
-
Ta Bangaren Kashe Kudi, Wane Irin Abin Koyi Musulunci Ya Yi Nuni Zuwa Gare Shi Wajen Gudanar Da Rayuwa?
5736 2019/10/09 اسراف و تبذیر
-
Shin Da Gaske Ne Addinan Da Suka Gaba Ta Kamar Yahudanci Da Nasaranci Su Ma An Shar’anta Musu Yin Dalla Irin Tamu?
6025 2019/10/09 کلیات
-
Wadanne Ne Mafi Mihammancin Hakkokin Zamantakewa A Matakin Kasa Da na Jaha A Mahangar Imam Ali (a.s)?
4378 2019/10/09 روایات و دعاهای برجای مانده
-
Idan Musulunci Ne Mafi Kammalar Addinai; Menene Ya Sa Mafi Yawan Mutanen Duniya Ba su Karbe Shi Ba?!
5690 2019/10/09 --- مشابه ---
-
Idan Har Musulunci Addini Ne Na Tausayi Da Soyayya; To Ta Wane Irin Kallo Zamu Yi Wa Ayoyin Ka Kunshe Da Kausasawa A Cikin Kur\'ani?!
7399 2019/10/09 دین اسلام
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Sayyida Khadija (a.s) A Takaice?
6032 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
Ku Yi Mana Bayanin Rayuwar Manzon Muhammad (s.a.w) A Takaice?
4561 2019/10/09 پیامبر اکرم ص
-
Shin Zaku Iya Jero Mana Sunayen Daukakin Annabawa Baki Dayansu?
12108 2019/10/09 تاريخ بزرگان
-
A Wane lokaci tarihin musulunci ya fara?
9868 2019/06/16 تاريخ کلامBayan aiko Manzon Allah s.a.w zuwa lokacin da iyakancin zagayen fadin daular musulunci ta kasance a iyakancin wani yanki daga kasan saudiyya a yanzu a sakamakon karancin adadin musulmai da kuma Karanc
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
13987 2019/06/16 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
Wadanne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani da kuma (kimarsu) matsayinsu na ilimi?
7916 2019/06/16 Ilimin Kur'aniBaba shakka kan cewa hakika sahabbai Allah Ta ala ya kara yarda a gare su ya yarje musu sun bawa lamarin Kurani mai girma minimmanci sosai a lokacin rayuwar Manzo s.a.w da ma bayan wafatinsa s.a.w kum
-
Su waye “Tabi’ai” kuma meye matsayin tafsirin sahabbai da abin da ya fifita da shi
11251 2019/06/16 Ilimin Kur'aniKhadibul bagdadi yana cewa: Tabi i shi ne wanda ya abokanci sahabi. Amma a cikin maganar da Hakim ya fadi akwai nuni kan saki ba kaidi kan tabi i da cewa shi ne wanda ya hadu da sahabi kuma ya rawaito
-
Wadananne ne muhimman siffofin tafsirin Kur\'ani na wannan zamanin?
5895 2019/06/16 Ilimin Kur'aniTsarin tafsirin wannan zamani na da kebance - kebance da kuma da nagartar da babu ita a cikin tafsiran da suka gabata: ta bangaren amsa shibuhohi da warware tambayoyi da lamurran da suke kai- kaiwa a
-
Me ya sa a msulunci awkai wurare da aka bada damar a doki yaro karami?
5850 2019/06/16 گوناگونAddinin muslunci na ganin tsarin tausayi da jin kai da tausasawa ita ce hanyar da ta fi tasiri fiye da ragowar hanyoyi duk da cewa a wasu wurare ya zama tilas idan yaro aikata wani nau in kuskure a la
-
Yaya nau’ikan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
7671 2019/06/16 اصطلاحاتBayani kan menene hulul shiga jiki da ittihadi hadewa hulul a harshen larabci ya samo asali daga kalmar halla da ma anar sauka [ 1 ] amma Kalmar ittihad ita kuma tana da ma anar abubuwa biyu su hade s
-
Shin mutum mai yawan tafiya zai yi kasaru kan hanyarsa ta tafiya ko dawowa wacce ba ta kai kwana goma ba?
8124 2019/06/16 --- مشابه ---Maraji an takalid masu daraja sun tafi kan cewa mutanen da tafiye tafiye ya kasance matsayin sana a garesu to wajibi ne su cika sallah su kuma yi azumin ramadana halin tafiyar sai dai cewa game da ada
-
Illolin wasa da azzakari, manyan zunubai, wankan janaba, dalilan haramci
85410 2019/06/16 Miscellaneous questionsYa kamata mu san cewa wannan aiki na wasa da azzakari haramun ne a mahangar muslunci sannan dukkanin mai aikata wannan aiki ya na cikin masu aikata manyan zunubai. [ 1 ] [ 2 ] Istimna I { wasa da a
-
Tarihin Adam (as)
19445 2019/06/16 Miscellaneous questionsAmsa Filla-Filla: bayani kan rayuwar wasu nau in mutane da aka fara halitta a bayan kasa da kuma sanin shekara nawa kenan da halittar su zuwa wannan zamani da muke ciki? To hakika babu wata aya da t
-
su wayi shuwagabannin samarin gidan aljanna?
8019 2019/06/16 --- در حال تکمیل ---Imam Hasan da Husain jikokin manzan Allah saw shawagabannin ne ga dukkanin yan aljanna kuma su shugabannin samarin gidan aljanna ne. amma shugabancin su ya fi karfi kan samarin da suka yi shadan a lok
-
Menene hukunchi namijin da ba ya iya biyawa matarsa hakkokinta?
13379 2019/06/16 --- در حال تکمیل ---dawwamar rayuwar aure da karfafarta ya dogara da soyayya da kauna da fuskantar juna da girmama juna. Domin iyali su samu tsayuwa da dawwama Addini Muslunci ya sanya hakkoki ga kowanne dayansu ya kuma
-
Assalamu alaykum wa rahmatullahi wa barakatuh.
Tsira da amincin Allah su kara tabbata ga Shugaban mu, Sayyiduna Muhammad Dan Abdullah, da Iyalansa tsarkaka da sahabbansa managarta.
Bayan haka ina mai gaisuwa a gare ku da fatan Allah Ya karfafe ku kan wannan aikin da kuke yi, ameen.
Ina da wata tambaya ce ko kuma na ce neman gamsasasshen bayani kan wani hadisi da wani ya ce min ya gani a littafin mu na Shi”a wato Furu”ul Kaafi na Sheikh Ya”kubal Kulayni. Cewa a shafi na 246 an ruwaito daga Aba Ja”far (AS) ya ce: dukkan mutane sun yi ridda a bayan wafatin Manzo (SAWA) banda Abu Dhar, Mikdad da Salman (RA). Sai ya ce in haka ne ina musuluncin wadanda muke cewa sun fi kowa a bayan Manzo (SAWA), wato Ashabul Kisa” (AS). A nan na so a min bayani shin wannan hadisin ya inganta? Akwai shi a littafin? Kuma menene hakikanin abin da hadisin yake nufi? Don ni ba ni da ilimin addini kuma na bi da masaniya sosai a kai lamuran addini.
5778 2019/06/16 --- در حال تکمیل ---Batun Riddar sahabbai ya zo cikin ingantattun riwayoyin Ahlus sunna masu tarin yawa wasunsu ma mutawatirai ne a daidai lokacin da riwayoyi da suka zo kan batun riddar sahabbai a littafan shi a ba su w
-
Mene ne hukuncin sallar mamaci a fikihun Ja’afariyya? Kuma yaya ake yin ta?
6336 2019/06/15 نماز میتAmsar malaman Shi a game da wannan tambaya yana kamar haka ne: 1. Yin salla ga mamaci musulmi ko yaron da yake da hukuncin musulunci [ 1 ] da ya kai shekara shida wajibi ce [ 2 ] . 2. Sallar mamaci
-
Me ake nufi da akwati wadda aka fada cikin hadisin ghadir da Manzo (s.a.w) ya ce a bawa imam Ali (a.s)?
6399 2019/06/15 Dirayar HadisiLafazin akwati yazo cikin wani bangaren hadisi da mai littafin bihar ya rawaito hakan yazo cikin fadinsa madaukakin sarki hakika alamar mulkinsa ita ce akwati da zai zo muku dashi acikinsa akwai nutsu
-
An samu ruwaya ginanniya kan cewa Allah (s.w.t) ya haramtawa yayan Fatima shiga wuta, ina rokon a warware min wannan Magana
5585 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan ruwaya an rawaitota daga litattafan Shi a da na sunna ana kuma ganinta daga ingantattu sabida yawan rawaitatta da aka yi da kuma litattafan da tazo daga ciki saidai yadda ake ganin yanayin da t
-
Shin gaske ne Manzo (s.a.w) ya ce: da mutane sun san wasu daga karamomin Ali (a.s) da sun kafircewa Allah, sun kira Ali (a.s) Allah
5559 2019/06/15 Dirayar HadisiBamu samu wannan hadisi cikin manya manyan litattafai ba kamar yadda tambaya ta nuna saida akwai hadisai da dama da sukayi Magana mai kama da wannan cikin Litattafanmu bari mu zabi wani da yazo cikin
-
La’anar da ke cikin ziyarar ashura ta hada da dan yazeed wanda yake mutum na gari, me yasa kuke cewa ziyarar ashura ingantacciya ce?
5794 2019/06/15 Dirayar Hadisiyazo cikin ziyara ashura la anar ba ni umayya wadda ta hada har da dan yazeed an samu wasu daga mutane na gani cewa dan yazeed da wasu da yawa daga banu umaiyya mutanene na gari sabida wasu daga hidim
-
Shin zama hannu rabbana daga kan ruwayoyi tare da wadatuwa da al kur’ani mai girma ya isa hadin kai wajan al ummar musulmai?
5256 2019/06/15 Dirayar HadisiWannan magana ko kuma muce wannan bangare bawai sabon bangare bane asalinsa ya faro tun daga karshen rayuwar Manzo s.a.w inda wasu daga alamomin wadannan mutane ya bayyana daga masu tunani kan mganar
-
Me ya sa annabawa (a.s) da ayimmatu Ahlul-bait (a.s), ba su rubuta litattafai da kansu ba?
6189 2019/06/15 Dirayar HadisiHakika annabin musulunci kari da kudurar Allah s.w.t da kaddararsa ya sanya shi bai je makaranta ba kuma bai koyi komai a wajan kowa ba bashi da malami kuma bai taba rubuta littafi ba . Hikima cikin
-
Shin hadisin da ke cewa: “Mutane (musulmi) zasu rbu zuwa bangarori saba’in da uku (73)” ingantacce ne kuwa?
7327 2019/06/15 Dirayar HadisiMalaman hadisi daga sunna da shi a sun kawo hadisin rabuwar mutane ta bangarori masu sabawa juna. Kuma dukkan wadannan hadisai da Shi a sunna suka kawo yana labarto rabuwar musulmai bayan manzo s.a.w
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
22841 2019/06/15 Ilimin Kur'aniDangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin