Taskar Amsoshi(Likawa:Marubucin)
-
Wanene Salmanul Farisi kuma saboda me wasu suka hakaito shi a matsayin marubucin Kur\'ani kuma suka ce shi ne wanda ya zo da shi?
9808 2018/07/07 Sirar ManyaSalman mutumin Iran ne bafarishe wanda ke da dabi a ta neman gaskiya ya tafiye - tafiye wajen neman addinin gaskiya kuma ya gwada addinai daban daban har zuwa lokacin da daga karshe ya karbi addinin m