Taskar Amsoshi (Likawa:Kur���ani)
-
Menene ma’anar Kalmar tarjama da ma’anar Kalmar tafsir kuma menene banbancin da ke tsakninsu?
10466 2019/06/16 Ilimin Kur'aniA wajen malaman lugga: T R J M wadannan nan ne bakaken da suka hada Kalmar tarjama wato jam in tarjiman shi ne wanda yake yin tarjama yake fassara magana ana cewa wane ya tarjama maganar wani: ma ana
-
A wane lokaci ne aka hada surorin Kur\'ani da ayoyinsa aka rubuta su suka zama kamar yadda suke a yau?
16179 2019/06/15 Ilimin Kur'aniDangane da hada Kur ani akwai ra ayoyi guda uku kamar haka: 1. Masu ra ayi na farko suna ganin an hada Kur ani ne tun lokacin Annabi tsara s.a.w yana raye ta hanayr kulawarsa da kariyarsa a karkashin
-
Kur\'ani mu’ujiza ne ta wasu fuskoki uku: a-Lafazi b-Sakonsa c-Ma’akinsa, Mene Ne Gwargwadon Abin Da Yake Nuna Mana Cewa Ta Kowacce Fuska Kasantuwar Kur\'ani Littafin Allah Ne?
4950 2019/06/15 Ilimin Kur'aniTa fuskacin yadda Kur ani yake gajiyar da mutane ba zai taba yiwuwa a ce ba littafin Allah ba ne domin gajiyarwar tasa ba a wannann zamanin ba ne kawai har ma a kowane zamani kamar gajiyarwar da ya yi
-
me ya sa Kur’ani bai ba da izini ga mutanen da ba su da ikon yin aure dawwamamme su yi auren mutu\'a ba?
4252 2019/06/12 TafsiriAyoyin Kur ani dole ne mu hada su da juna domin mu samu fasara mai ma ana: saboda wasu ayoyin na fasara wasu ne. a cikin wannan ayar nuni da cewa dukkan wadanda ba su da ikon aure dawwamamme ne ko mut
-
Cikin kissoshin addini game da kissar kashe kananan yaran cikin banu isra\'ila da ya zo daidai da haihuwar Annabi Musa (a.s) wanda muka ji labari kamar yadda kur\'ani karara ya bayyana cewa umarnin da fir\'auna ya bayar kan kashe wadannan kananan yara, shin ya samo asali ne bayan annabtar Musa (a.s)?
3837 2017/05/21 TafsiriFir auna sau biyu ya bada umarnin kashe kananan yaran banu isra ila 1 na farko shi ne lokacin da aka haii Annabi Musa a.s ya bada umarnin kashe yara maza don ya takawa rayuwar Annabi Musa a.s birki.
-
Menene dalilin fifikon Imaman Shi\'a kan sauran annabwa baki Daya banda Manzo mafi girma Muhammad (s.a.w)?
5257 2017/05/20 دانش، مقام و توانایی های معصومانYa zo a cikin koyarwar addininmu cewa ba za a samu wani daga cikin magabatan Annabawa da wasiyyai a.s da waliyyai r.a wanda zai fi Imam Ali a.s matsayi ba sai dai matsayin Annabta amma ta wani Bangare
-
Shin ya inganta a karanta kur\'ani ga matattu?
4489 2017/05/20 HdisiDangane da tabbatar da mustahabbancin karanta kur ani ga mamata akwai nau in dalili kan hakan guda biyu: nau in farko shi ne riwayoyi da suke gamammen bayani kan tunawa da mamata domin su mamata suna
-
wanene mu”azu dan jabal?
6373 2016/07/12 صحابه در نگاهی کلیMu azu dan jabal dan amru dan ausu dan a izu ane masa alukunya da baban Abdurrahman sannan ya na daga cikin mataimakan manzon Allah { s.a.w } . [ 1 ] mu azu dan jabal tare da mutane 70 na daga ciki
-
menene cikakken tarihin rayuwar sahabi hujr dan Adi (rd) wanda kwanakin da suka wuce wahabiya suka aikata ta”addancin tone kabarinsa a kasar siriya?
7515 2016/07/12 تاريخ بزرگانHujr bin Adi Al-kindi; ya na cikin sahabban manzon rahama { s.a.w } sannan bayan wafati ya kasance cikin kebantattun sahabban imam Ali as mai cika alkawali hakika hujr bin adi ya halarci yakokin da im
-
Da”awar shi”a kan riddar sahabban mazon Allah {s.a.aw} bayan wafatinsa da wacce ma”ana sahabban su ka yi riddar? Shin wannan da”awa za ta iya karbuwa kuwa?.
10795 2014/01/27 Tsohon Kalamsamuwar karkata daga nau in bidi a da ridda tsakankanin sashen sahabban manzon Allah { s.a.w } bayan wafatinsa. Na farko: daga mahangar littafai na tushe na al ummar musulmi faruwar hakan wani abu ne