Taskar Amsoshi(Likawa:zabi)
-
Wasu daga cikin mala’iku ba su da wani aiki sai bautar Allah da yi masa tasbihi, shin wannan aikin da suke yi suna da zabi a kai yin haka ko kuwa? Kuma idan har ba su da zabi a kan hakan, to shin Allah yana da bukatuwa zuwa wannan ibadar ta su ko kuwa?!
7142 2020/05/19 جبر یا اختیار و عدالت پروردگارAllah baya amfana da ibadar wani daga cikin bayinsa da komai ba tare da banbancin cewa bawan ya yi ta ne bisa son ransa ko kuwa. Sai dai yin ibada bisa zabi na da amfani wajen kara samun kamala da dau
-
Ayar nan ta {Ba kai ne ka yi jifa ba a lokacin da ka yi jife sai dai Allah ne ya yi jifan}. Ya tafsirin ta yake? Me ash’arawa suke cewa kuma me mu’utazilawa suke cewa kuma shin wannan ayar na da alaka da tilastawa da zabi?
5926 2017/05/21 TafsiriA cikin Kur ani mai girma muna karanto wannan ayar { lalle ba ku yake su ba sai dai Allah ne ya yake su kuma Ba kai ne ya kai wannan Annabi ka yi jifa ba a lokacin da ka jefe su da kasa da duwatsu a l