Taskar Amsoshi
-
Nawa ne adadin ‘ya’yan Adam da Hawwa?
20796 2012/07/24 تاريخ بزرگانBabu wani ra ayi mai karfi kamar yadda ya zo a cikin abubuwan da suka faru a tarihi masu yawa game da adadin ya yan Adam ( a.s ) , don haka ne muka ga sabani mai yawa da ra ayoyi mabambanta kan sunaye
-
Yaya hukuncin Kudin ribar (kudin ruwa) da ake karba daga Bankunan a Daulolin musulunci da wadanda ba na musulunci ba?
18594 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawar Jagoran Juyin musulunci mai girma sayyid Kham na I game da mu amalar banki a daulolin da ba na musulunci ba ita ce: a- Bayar da Riba garesi haramun ne; Wato karbar dukiya daga bankin a kan c
-
Shin mutum zai iya dawwama; idan haka ne, don me ya sa bai dawwama ba a duniya?
11052 2012/07/24 Sabon KalamYana daga abin da yake jan hankli mai kyau a cikin kur ani mai girma cewa yana ganin mutum wani halitta ne na sama madaukaki mai yanci, kuma wannan jikin nasa ba komai ba ne sai wata sheka ta dan wani
-
Mece ce mahangar mafi yawan malamai game da jagorancin malami bayan babbar boyuwar Imami?
8384 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aSama da shekaru dubu ne malaman shi a suke yin bincike kan mas alar jagorancin malami, wasu kamar abussalah halbi, da ibn idris hilli, sun yi bayani dalla-dalla game da sharuddan malami mai maye gurbi
-
Me ye mafi dadewar madogarar jagorancin malami da ake da ita?
7092 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMafi dadewar madogara game da wilaya ko jagoaranicn malami da muke da ita sun hada da littafin Mukni a na sheikh mufid ne, ya kawo wannan bahasi a babin umarni da kyakkyawa da hani ga mummuna a matsay
-
Me ake nufi da Koma wa malami, da koyi?
9813 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aMarja anci da ma anar kasancewar malami makoma ne shi a karbar fatawa wurinsa a fikihu yana kishiyantar ma anar koyi da malami ne. Domin a ma anar koyi yana nufin wanda bai kware ba kan wani lamari ya
-
Me ake nufi da hukunci da fatawa? Me ye bambancinsu?
10952 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aFatawa: Ita ce fitar da hukuncin wani lamari a addini ta hanyar koma wa madogarar shari a da amfanuwa da garesu, ta hanyar da aka san ana fitar da hukuncin. Hukunci: Shi ne abin da ake zartarwa ta h
-
Me ake nufi da Ci gaban al’umma a cikin siyasar musulunci?
10573 2012/07/24 Tsare-tsareCigaba da wayewar al umma yana daga cikin isdilahohin da suka yadu a cikin tunanin yammacin duniya da malam palsafar siyasar yammacin duniya da aka yi masa fassarori mabambanta daga cikin bayanai da a
-
A zaben jagora malami ba kai tsaye ba akwai matsalar kai-kawo, to yaya za a warware wannan?
7247 2012/07/24 Tsare-tsareA yanzu haka a jamhuriyyar musulunci ta Iran ana ayyana yan takarar majalisar Khubrigan ta hannun shura Nigahban ne. To akwai batun sukan cewa Jagora shi ne yake ayyana yan shura Nigahban, su kuma suk
-
iyakokin daular musulunci zuwa ina ne a fikirar siyasar musulunci?
22750 2012/07/24 Tsare-tsareMusulunci yana da kalmomi da suka hada da kasa da kuma yanki da al umma. Kasa a tunanin fikirar musulunci wuri ne guda daya, kuma dukkan iyakokin da ake da su ba su da wani tasiri wurin rusa kasancewa
-
Zuwa wane haddi ne daula (gwamnati) ko doka zasu iya iyakance 'yancin mutum?
9498 2012/07/24 Tsare-tsareAna amfani da Kalmar yanci da ma anoni daban-daban kamar zabi, barin yancin sha awa da makamantansu, sai dai abin da yake ma aunin bincikenmu a nan shi ne abin da ake gani a matsayin yancin dan Adam,
-
mece ce alakar jagorancin malami da jam'iyyu?
6863 2012/07/24 Tsare-tsareKungiyoyin siyasa, da ma anar wasu jam iyyu masu iri-iri akwai su a cikin kowace al umma tun zamanin da. A yanzu ana ganin jam iyyun siyasa a matsayin wani abu na tarayyar mutane da yancin zabe ne. bi
-
Idan an shakkala hukuma da jagorancin malami da kuma zartarwar dokokin kasa karkashin kulawarsa, to bisa la'akari da jagorancinsa maras kaidi da iyaka shin shi malamin zai iya canja wannan dokar ko ya shiga cikin lamarin kai tsayi –ba tare da la'akari da dokar ba- kuma ke nan me ye kimar wannan dokar?
6652 2012/07/24 Tsare-tsareBisa la akari da tambayoyin da suka gabata amsa ta farko da ta biyu zasu kasance kamar haka ne: a- Ba a yi bayani karara ba kan batun rashin shigar malami jagora a cikin doka ba. Don haka idan irin
-
Meye matsayin jagorancin malami a tsarin siyasar musulunci?
7630 2012/07/24 Tsare-tsareA zamanin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) jagorancin malami wani asasi ne tabbatacce kuma doka gama gari ta duniya wacce take daga tsarin siyasar musulunci, kuma matsayin malami dole ne ya kasance a matsa
-
Shin jagorancin malami sakakke ba kuwa yana nufin a yi gaban kansa a hukuma ba ne?
6372 2012/07/24 Tsare-tsareJagorancin malami wani isdilahi ne na fikihu da yake nuni da fagagen aiki da jagoranci da kuma wadanda suke karkashin wannan jagora, kuma babu wata iyaka a wannan fagen. Sai dai wannan ba yana nufin c
-
me ye sharuddan jagorancin malami?
7612 2012/07/24 Hakoki da Hukuncin Shari'aSharuddan asasi na jagoran musulunci sun hada da: ilimi, adalci, ikon tafiyar da al ummar musulmi. Kuma a asalin doka ta dari da tara ta kundin tsarin dokar jamhuriyyar musulunci an yi nuni da wadanna
-
idan mas'alar jagorancin malami tana ganin cewa kafa jagora ne, to me ye gudummuwar mutane a ciki?
7169 2012/07/24 Tsare-tsareDuk da akwai nazarin cewa idan muna son mu sanya dokoki da bai kebanta da wani wuri ko zamani ba, ba mu da wata hanya sai zaben da mutane zasu yi. Kuma akwai hanyoyi biyu da suka shafi sharuddan zab
-
ina aka samo asalin madogarar gabatuwar jagorancin malami
8757 2012/07/24 Tsare-tsareMas alar jagorancin malami a matsayin shugaban al umma a musulunci wani hakki ne da aka sanya shi ga wanda ya kai matakin ijtihadi. Wasu suna ganin lamari ne sabo a cikin fikirar musulunci, sai dai ja
-
Mene ne ma'anar jagorancin malami?
12045 2012/07/24 Sabon KalamKalmar Wali da larabci tana da ma ana guda uku: 1-masoyi, 2-aboki, 3-mataimaki. Bayan haka akwai wasu kalmomi kuma da suke nufin; 1-Salladuwa 2-Jagoranci da shugabanci. Wilaya kalma ce da ake amfan
-
Wane matsayi ne jagorancin malami yake da shi a shi'anci?
7462 2012/07/24 Sabon KalamA mahangar Shi a, jagorancin malami a lokacin boyuwar Imam Mahadi ( a.s ) , shi ci gaba ne na jagorancin imamai ma asumai ( a.s ) , kamar yadda su ma jagorancinsu ci gaba ne na jagorancin manzon Allah
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12766 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu
-
Don me ya sa za a iya nuna wani tunani matsakaici game da gamewar tunanin musulunci?
8607 2012/07/24 Sabon KalamMusulunci shi ne addinin karshe kuma mafi kamala, don haka ne a kowane fage na rayuwar mutum ko ta daidaiku ko ta jama a muke ganin samun shiryarwa a dukkan wadannan fagage. A cikin tunanin fikirar mu
-
Saboda me samuwar tunani daya gamamme don bayanin musulunci yake dole?
7384 2012/07/24 Sabon KalamZuwa yanzu malaman addini suna da masaniya mai yawa da aka tattara ta game da ilimin musulunci wanda yake kunshe da dokoki da ka idoji. Akwai tafarkin ganin abubuwa ta mahanga tsukakkiya da kuma ta ha
-
Yaya aka samu tunanin akidar Rashin addini mai cewa siyasa daban take da addini?
7697 2012/07/24 Sabon KalamA lokacin samun canjin turan kiristoci sun samu matsala da ta kai su ga cewa addini yana da tawaya, kuma ba zai iya biyan bukatun mutane sababbi ba a fagen siyasa da zaman tare, don haka sai suka kai
-
Yaya aka samu sauyi a addinin Kiristanci, kuma da wane dalili ne ya samu karkacewa da jirkicewa
12289 2012/07/23 Sabon KalamYayin da masu biyayya ga addinin Isa ( a.s ) suka haramata wa kawukansu wannan ni ima ta samuwarsa a cikinsu, har ya samu hawa zuwa sama, sai manzanninsa da yan sakonsa suka ci gaba d aisar da sakonsa
-
Shin addini ya dace da siyasa?
12190 2012/07/23 Sabon KalamAddini ya zo ne domin rabautar mutum har zuwa karshen duniya, don haka ba yadda zata yiwu ya kasance bas hi da wani mataki game da abin da al ummar duniya take bukata daya hada da jagorancin hukuma. T
-
yaya halittar mutum take a a mahangar musulunci?
9547 2012/07/23 Sabon KalamTa mahangar Kur ani mutum halitta ce da yake fizguwa zuwa ga ubangjinsa bisa fidirar halittarsa, kuma yake da jawuwa zuwa ga jiki, wannan halittar tana jansa zuwa ga ilimi da sani da alherai, a daya b
-
Wane addini ne Cikamakon Addinai?
8029 2012/07/23 Sabon KalamAddinin karshe shi ne addnin da aka aaiko da ma anar cewa bayan wannan addini babu wani addin da za a sake aikowa ko wani dan sako da zai zo. Kamalar addini yana daga cikin sharuddan cikar addninai,
-
Mene ne Addini?
12746 2012/07/23 Hikimar AddiniAn yi nuni da ra ayoyi kala-kala masu yawa a addini kuma an yi amfani da Kalmar addini a wurare masu yawa da ma anoni kamar haka: 1. Duk wani imani da wani karfi boyayye na gaskiya ne ko na barna. 2-k